Monday, December 22
Shadow

Kalli Bidiyon: Lokacin Muna Yara idan Kirsimeti tazo, gida-gida muke bi muna neman inda aka fi bayar da shinkafa da nama me yawa>>Inji Gwamnan Kaduna, Uba Sani

Gwamnan jihar Kaduna, Malam Uba Sani ya bayyana cewa, Lokacin suna yara, idan Bikin Kirsimeti yazo, Gida-Gida suke bi suna neman inda ake raba shinkafa da nama da yawa.

Yace kuma suna fatan irin wancan lokacin ya dawo.

Ya bayyana hakane a yayin wani taro da aka hada malaman Musulunci dana Kiristoci a jihar Kaduna.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo inda wani mutum ke cewa yayi lalata da mata 315 a wannan shekarar ta 2024

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *