
Malamin Addinin Islama, Sheikh Sani Yahya jingir yace tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya basu kyautar Filaye shida Yusuf Sambo Rigachukun.
Yace nashi ya sayar dashi ya sayi gidan Naira Miliyan 100 a Abuja.
Hakanan yace kuma Buharin dai ya sake bashi wani filin kyauta a Abuja wanda farashinsa ya kai Naira Biliyan 1, amma sai ya baiwa kungiya kyauta.