Monday, April 27
Shadow

Kalli Bidiyon: Anata cece-kuce saboda ganin Dan shugaban kasa, Seyi Tinubu jami’an gwamnati sun tsaya a gefen jirgi suna gaisheshi, kamar dai yanda akewa shugaban kasa da Gwamnoni

An zargi cewa, jami’an gwamnati sun tsaya a gefen jirgin saman dan shugaban kasa, Seyi Tinubu suna gaisheshi kamar dai ya da akewa shugaban kasa da Gwamnoni.

Da yawa dai sai Allah wadai suke da lamarin inda da yawa suka ce hakan bai dace ba.

Shugaban kasa da Gwamnoni ne kadai ya kamata a yiwa irin wannan karamci.

https://twitter.com/dammiedammie35/status/2003065810227769586?t=-3Hdod803zA6Td6RG34Gyw&s=19

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Waiku Wane irin mutanene shikenan mutum ba zai yi laifi ba ya tuba? Mu munsan Habu Damusa, Kuma tun kamin hawa mulkin El-Rufai ya tuba, Sheke mutane da yake da kwace a baya ne>>Inji Omar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *