
Me amfani da shafin Tiktok, Maryam Gombe ta bayyana cewa tasha matar tsohon shugaban kasa Mara’atussaliha ce, ace ‘yar tasha ce irin su Murja Kunya da Me Bakin Kiss.
Tace to ai gara ma Murja Kunya da me bakin Kiss su basuwa iyayensu tonon silili ba.
Tace sai da suka gama amfana da Gwamnatinsa suka yi amfani da sunansa suka tara kudi shine yanzu zasu fito bayan bashi da rai suna masa tonon silili?