Wednesday, November 11
Shadow

Dan Gidan Gwamnan jihar Edo ya jawo cece-kuce bayan da ya rabawa hadimansa Motoci 10

Dan gidan Gwamnan jihar Edo, Sheriff Junior Oborevwori ya jawo cece-kuce sosai bayan da ya rabawa hadimansa motoci 10.

Da yawa na tambayar ina ya samu kudin da yayi wannan hidimar musamman ganin cewa, baya iya yin hakan lokacin mahaifinsa ba ya matsayin Gwamna.

Karanta Wannan  Ni Peter Obi ya roka na taimaka masa ya zama mataimakin Atiku a zaben 2019>>Reno Omokri

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *