Gwamnatin jihar Kano ta samar da wasu sabbin jami’an tsaro 2000 da zasu rika kula da kananan laifuka dake faruwa a cikin al’umma.
Ana kiransu da sunan Kano State Neighborhood Watch Guards.