Tuesday, December 23
Shadow

Kalli Bidiyon: Duk matsayinka sai Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) ya sa maka hannu zaka kai labari a ranar Qiyama>>Malam ya mayarwa da Dr. Hussain Kano Raddi

Malam ya mayarwa da Dr. Hussain Kano raddi kan kalaman da yayi cewa baya son Allah ya kaishi matsayin da sai ya nemi taimakon Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasallam) kamin ya shiga Aljannah a ranar tashin qiyama.

Malam yace wannan magana rashin ladabi ce.

Yace kuma duk matsayinka sai Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) ya sa maka hannu kamin ka kai labari a ranar qiyama.

Karanta Wannan  Ma’aikatar Gidaje da Ci Gaban Birane ta Tarayya, ta fara gina gidaje 500 a Jihar Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *