Tuesday, December 23
Shadow

Kai Duniya ina zaki damu? Daya daga cikin shahararrun kafafen sada zumunta na Arewa ta yi cikin Shegyè

Anata rade-radin cewa wata a cikin shahararrun masu amfani da kafafen sada zumunta na Arewa ta yi cikin shege kuma ta haihu.

Maganar dai sai yawo take a tsakanin ‘yan Tiktok kowa ya fito saidai yayi ta jimami amma ba zai fadi wacece ba.

Karanta Wannan  Shugaba Tinubu zai halarci taron ci gaban Kasashe a Abu Dhabi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *