Saturday, June 27
Shadow

Kalli Bidiyon:Matashi ya dauki Hankula bayan da ya kai mahaifiyarsa Asibiti a Kano amma akace ba gado

Wannan matashin ya dauki hankula sosai bayan da ya kai mahaifiyarsa Asibiti a Kano aka ce ba gado.

Matashin ya yi Bidiyo yanawa shuwagabanni Allah ya isa.

Yace ba zai taba yafe hakkinsa dake kan shuwagabannin da suka ki daukar matakin da ya dace ba.

j

Karanta Wannan  Allah Sarki: Kalli Bidiyon matar Gfresh, Maryam inda ta tabbatar da cewa ya sake ta, tace ta yi hakuri iya bakin kokarinka dan ta zauna dashi amma ya Wùlàkànta Aure, ya je ya tare da Tsohuwar matarsa, Sadiya Haruna

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *