Friday, September 11
Shadow

Allah Sarki: Kalli Bidiyon yanda dan Gidan Zidane, Luca Zidane yayi Addu’ar neman Nasara a wasansu da Sudan

An ga dan gidan Zidane, Luca Zidane yana addu’a kamin wasansu da kasar Sudan.

Kuma kasarsa ta Algeria ta yi nasara da 3-0 akan Sudan a wasan.

https://twitter.com/FaithfullBaller/status/2003933593224290654?t=LcxYMjf8DQrTLh94qxk_cw&s=19
Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Ni ban cewa Komi Gombe Mazynachiya ba>>Inji Malamin da yacewa Momi Gombe Fasika bayan da Khadija MaiNumfashi tace zata kaishi Kotu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *