Wednesday, December 24
Shadow

Idan Maryam Yahya ce ta haihu kada Allah ya amshi Ibaduna>>Inji Hassan Make-Up

Tauraron Tiktok, Hassan Make-Up ya fito ya rantse da Qur’ani cewa ba Maryam Yahya bace ta yi cikin shege ba har ta haihu.

Ya bayyana hakane a shafinsa na Tiktok inda yace shi ya je har gidan su wadda ta haihun amma ba Marya Yahya bace.

Karanta Wannan  Hotuna: 'Yan Bindiga sun kashe babban soja da bai dade da yin aure ba da sauran sojoji 3 a Sokoto

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *