Friday, December 26
Shadow

Mun Gode America, Muma yanzu zamu samu sauki daga Tshàgyèràn Dhàjì>>Inji Sojan Najeriya

Sojan Najeriya ya godewa Kasar Amurka kan harin data kawo Najeriya.

Yace suma yanzu zasu samu saukin yaki da suke da Tshàgyèràn Dhàjì.

A daren jiya ne dai kasar Amurka tace ta kai Khàrì kan tshageran Dhajin a jihar Sokoto.

Karanta Wannan  Ana zargin Shugaban hukumar CAC, Magaji ya sayi gidan dala $200,000 a kasar Morocco yayi aure, saidai auren be dade ba ya rabu da matar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *