Saturday, December 27
Shadow

Kalli Bidiyon:An hango Soja Ruwa, AM Yerima da suka yi tirka tirka da Wike a wajan wani Bikin Kirsimeti

An hangi sojan Ruwa, AM. Yerima a wajan wani Bikin Kirsimeti da aka yi a Abuja.

Mutane da yawa sun ji dadin ganinsa a wajan.

Wasu masu wasan Barkwanci a wajan an ga suna tsokanarsa.

Karanta Wannan  Hada Fim da Waka da Addini, Izgiline, ba zasu taba haduwa ba har Duniya ta nade>>Inji Me wakar Baatsq, Soja Boy

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *