
Malam Dr. Hussain Kano ya bayyana cewa da mutum ya shiga Darikar Tijjaniyya gara ya shiga Kungiyar Luwadi.
Ya bayyana cewa dalili shine me aikata zina da luwadi yana neman shiriya saboda yasan ba akan daidai yake ba.
Amma Dan Darika yana abinshi ne akan addini ya kawo sabon abu yana karawa akan wanda annabi ya kawo, yace kuma hakan na fitar da mutum daga Musulunci.