Saturday, December 27
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda wasu yara suka kwaikwayi bikin ‘yar Gidan Hafsat Idris, hadda Shafa Wali

Wasu yara matasa sun kwaikwayi bikin ‘yar gidan Tauraruwar fina-finan Hausa, Hafsat Idris hadda Shafa Wali aka gani a ciknsu.

Yaran sun yi kwalliya ta barkwanci inda kuma suka rika kwaikwayar duk wani abu da aka yi a bikin.

Abin ya nishadantar.

@0noorr

#goviral #foryou @Shafa wali❤️ @hafsatluxe @Shafa wali @Hafsat Idris

♬ original sound – Yarinyar kirki 🦋🦋
Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Gwamnan Adamawa ya baiwa me horas da 'yan wasa na Kungiyar kwallon kafa ta mata ta Najeriya Kyautar gida me dakuna 3 da Naira Miliyan 50

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *