Friday, December 5
Shadow

Kalli hotunan karin kwalliyar Sallah na Maryam Yahya

Tauraruwar Fina-finan Hausa, Maryam Yahya kenan a wadannan hotunan inda ta yi kwalliyar Sallah.

Maryam ta saka hotunan a shafinta na sada zumunta inda tawa masoyanta gaisuwar barka da sallah.

Karanta Wannan  DA ƊUMI-ƊUMI: 'Yan Crypto sun sa ankulle Tweeter account din Naziru Sarkin Waka

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *