Friday, February 13
Shadow

Kalli Bidiyon: Malam Aminu Saira na shan Suka saboda sakin Fim din Labarina duk da rasuwar Fulani

Me shirya fim din Labarina, Malam Aminu Saira na shan suka saboda sakin Fim din Labarina na wannan makon duk da rasuwar daya daga cikin jaruman fim din watau Fulani.

Da yawa sun yi Allah wadai da hakan inda suke cewa dan girmama rasuwarta ya kamata ace an dakatar da nuna fim din na wannan satin.

Wasu ma sun yi zargin cewa, ko jana’izar ta su aminu Saira basu Halarta ba.

kalli Bidiyon anan

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo DA ƊUMI-ƊUMI: An Samu Fashewar Tankar Man Fetur A Yammacin Wannan Rana Ta Laraba A Dai-dai Kasan Gadar Karu Abuja Kan Hanyar Zuwa Keffi A Kalla Sama Da Motoci 20 Ne Suka Ķone

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *