Thursday, November 26
Shadow

Ta musulunta, kalli Bidiyon yanda ‘yan uwanta suka rungumeta

Wannan wata baiwar Allah ce data karbi kalmar Shahada.

Tana kammala karantawa ‘yan uwanta mata suka rungumeta dan murna.

https://twitter.com/bapphah/status/2004869156307407275?t=GPLBAjTF4ZAlOkUi-TeVuQ&s=19
Karanta Wannan  An canjawa DPO din Maraban Jos da ake zargin ya mikawa mafusata Ummulkhairi wurin aiki inda aka mayar dashi Kurmin Mashi, saidai 'yan uwanguwar sun ce basu yadda ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *