Sunday, December 28
Shadow

Wannan inyamurin ya jawo hankalin ‘yan Uwansa Inyamurai dake zaune a Arewa su gaggauta komawa gida

Inyamuri da yayi ikirarin yana aiki a matsayin sojan kasar Amurka, ya jawo hankalin ‘yan uwansa inyamurai dake zaune a Arewa su koma gida.

Ya bayyana cewa akwai wani abu dake shirin faruwa a Arewacin Najeriya.

Ya bayyana hakane a wani Bidiyosa da ya watsu sosai a kafafen sada zumunta inda da yawa Inyamurai ‘yan uwansa suka goyi bayansa.

Karanta Wannan  Kalli Hotuna da Bidiyo: Wani mutum ya binne surukinsa a akwatin gawa na Naira Miliyan dari da talati, 130M a Najeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *