Sunday, December 28
Shadow

Soja ya koka da cewa, Yawanci matan da suke soyayya dasu basu da amana, Yayin da suke daji, su kuma matan a gari wani yana fita dasu Shan Ice Cream

Wannan sojan ya koka da cewa, yawanci ‘yan matan da suke soyayya dasu basu da amana.

Yace yayin da suke can daji, su kuma matan a gari wasu na fita dasu suna zuwa shan Ice cream.

Ya jawo hankalin matan da cewa, su ji tsoron Allah.

Karanta Wannan  Yadda Shugaba Tinubu Ya Jagoranci Aurar Da 'Yar Gwamna Dikko Radda A Katsina

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *