
Mawallafin jaridar Sahara reporters, Omoyele Sowore yayi zargin cewa, Rashin Lafiya ce tasa aka fitar da shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu zuwa Turai.
Hakanan yayi zargin cewa, kakakin majalisar Dattijai, Godswill Akpabio shima bashi da lafiya.
Yace bai kamata ace su rika tatsar kudin Najeriya ba suna kula da lafiyarsu.