
Rahotanni sun bayyana cewa, Tauraruwar fina-finan Hausa ta cikin shirin Labarina, Zee Diamond wanda aka fi dani da Talatuwa tana kwance ba lafiya.
Tana neman Naira Miliyan 25 dan a kaita kasar Egypt a mata aiki.
Rahoton yace ta sayar da Gidan abincinta, ta sayar da motarta da duk wani abu data mallaka sannan ta samu taimako daga.
Malam Aminu Saira.
Rarara
A’ishatulhumaira
Dan Small da sauransu.
Yanzu dai an hada Naira Miliyan 18, Naira Miliyan 7 ake nema dan kaita kasar Egypt.