Sunday, September 6
Shadow

Tauraron dan kwallon Najeriya Victor Osimhen ya saiwa kansa sarka ta sama da Naira Biliyan 1 dan murnar bikin zagayowar ranar Haihuwarsa

Dan kwallon Najeriya, Victor Osimhen ya saiwa kansa sarka ta sama da Naira Biliyan 1 saboda murnar cika shekaru 27.

An ganshi yana saka sarkar ta gwal yana nuna farin cikinsa.

Karanta Wannan  Sojoji kadau ba zasu iya magance matsalar tsaron Najeriya ba>>Inj Shugaban Sojoji, Janar Christopher Musa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *