Friday, January 2
Shadow

Da Duminsa:Kalli Yanda aka gurfanar da Tsohon Ministan shari’a, Abubakar Malami tare da dansa a kotu inda ake zarginsa da karkatar da Naira Biliyan 212

Hukumar EFCC ta gurfanar da tsohon Ministan shari’a, Abubakar Malami a kotu inda ake zarginsa da laifuka 16.

Wani abinda ya dauki hankula shine An kai Malamin kotu ne tare da dansa.

Saidai ya musanta duka laifukan da ake zarginsa da aikatawa.

Karanta Wannan  Bidiyon Hajiya Shafa Wali nawa Hamisu Breaker likin manyan bandir din kudi ya dauki hankula

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *