Friday, January 2
Shadow

Su Kwankwaso da Abba suna son shiga APC ne dan su lalata mana ita>>Inji Ganduje

Tsohon shugaban jam’iyyar APC, Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana cewa su Kwankwaso da Abba Kabir Yusuf zasu shiga APC ne dan su lalatata.

Saidai yace abinda basu sani ba shine ba zasu barsu ba.

Yace idan suna tunanin suna Yaudarar Talakawa, su gogaggun ‘yan siyasa ne ba zasu iya yaudararsu ba.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Sa in Sar da Sanata Barau Jibrin yayi inda yake cewa baya tsoron Donald Trump, Abin Kunyane ya jawowa yankin Arewa>>Inji Wannan matashin

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *