Friday, January 2
Shadow

Allah Sarki: Cikin kuka ta bayar da labarin yanda Saurayinta da take so ya rabu da ita

Wannan budurwar ta bayar da labarin yanda saurayinta da take so sosai ya rabu da ita ba tare da ta masa wani Laifi ba.

Ta bayar da labarin cikin kuka da bacin rai inda tace ba zata sake soyayya ba.

Karanta Wannan  Kalli Kayatattun hotunan Rahama Sadau data saki

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *