
Abubakar Malami ya nemi Belin kansa dana dansa da matarsa da ake tsare dasu a gidan yari.
Malami ya shigar da bukatar Belin ne a yau, 2 ga watan Janairu a gaban Kotun tarayya dake Abuja.
Kotun ta tsayar da ranar 7 ga watan Janairu ne dan yanke hukuncin ko zata bayar da belin nasu ko kuwa a’a.