
Me martaba Sarkin Kano, Muhammad Sanusi II ya bayyana cewa, Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu yayi daidai game da dokar Haraji.
Ya bayyana cewa, Shugaban yayi abinda tsaffin Shuwagabannin Najeriya suka kasa yi.
Ya bayyana shugaba Tinubu a matsayin wani gwarzo.