Saturday, January 3
Shadow

Kalli Bidiyon: Magoya bayan Kungiyar Kwallon kafa na kasar Senegal na ta shan Yabo saboda yanda suka tsaya bayan kammala wasa suka share filin wasan

Magoya bayan kungiyar kwallon kafa na kasar Senegal sun tsaya bayan an kammala wasa suka share filin tas.

Hakan ya jawo musu yabo sosai da wannan hali na tsafta da suka nuna.

A gasar cin kofin Duniya, magoya bayan kwallon kafa na kasar Japan sun rika yin irin wannan abu.

Karanta Wannan  Munafurci Dodo: Rikici ya barke tsakanin Wike da Gwamna Makinde na jihar Oyo wanda sune suka hadewa Atiku kai suka ce ba zasu goyi bayanshi ba a zaben 2023

A jiya ne dai Hutudole ya kawo muku cewa suma ‘yan kwallon kafar na kasar Senegal sun dauki hankula bayan da aka gansu sun tafi yin Sallar Juma’a.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *