
Tsohuwar jarumar fina-finan Hausa, Maryam Jan Kunne ta gargadi masu zagin gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf da su daina.
Ta yi wannan maganane akan shirin komawar gwamnan zuwa jam’iyyar APC.
Tace babu yanda za’a yi a raba tsakanin Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf da Kwankwaso.