Tuesday, January 6
Shadow

Duk da yawan Gwamnonin da ka tara ba zaka kai labari ba a 2027>>Kwankwaso ya gayawa Shugaba Tinubu

Dr. Rabiu Musa Kwankwaso ya bayyanawa shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu cewa, duk da yawan Gwamnonin da ya tara, ba zai yi nasara ba a zaben shekarar 2027 me zuwa.

Ya bayyana hakane a wajan taron da aka yi a gidansa dake Kano.

Kwankwaso yace ba tara Gwamnoni tsaffi ko sabbi da Ministoci bane nasara, yace nasara itace a farantawa Talaka.

Karanta Wannan  Allah kasa kada in kai matsayin da sai Annabi(Sallallahi Alaihi Wasallam) ya cece ni Ranar tashin Qiyama>>Inji Dr. Hussain Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *