Thursday, January 22
Shadow

Duk da yawan Gwamnonin da ka tara ba zaka kai labari ba a 2027>>Kwankwaso ya gayawa Shugaba Tinubu

Dr. Rabiu Musa Kwankwaso ya bayyanawa shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu cewa, duk da yawan Gwamnonin da ya tara, ba zai yi nasara ba a zaben shekarar 2027 me zuwa.

Ya bayyana hakane a wajan taron da aka yi a gidansa dake Kano.

Kwankwaso yace ba tara Gwamnoni tsaffi ko sabbi da Ministoci bane nasara, yace nasara itace a farantawa Talaka.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon ganawar Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf da dan shugaban kasa, Seyi Tinubu a yayin da Abban ke shirin komawa APC

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *