
Wadannan matasan ‘yan matan sun dauki hankula a kafafen sada zumunta bayan da mahaifinsu ya rasu amma suka ce ba zasu hakarci jana’izar su ba.
Sun bayyana cewa, tun suna kananan yara ya barsu, bai san cinsu ba, bai san shan su ba, sannan a yanzu idan aka zo neman aurensu cewa ake shegune.
Sun bayyana cewa, ko Sallah suka yi ba zasu masa addu’a ba.