Thursday, January 8
Shadow

Kalli Bidiyon:Turawa daga Ingila ‘Yan Fulham sun zo Goyon bayan Super Eagles a kasar Morocco

Wasu turawa su 3, Iyaye da diyarsu sun zo daga ingila inda suka ce suna goyon bayan Super Eagles.

Sun ce su magoya bayan Fulham ne a kasar Ingila.

Karanta Wannan  Wata Sabuwa: Masanin Kimiyya yace mafi yawan mutane zasu so yin Luwadi da Madigo idan suka samu damar yin hakan a bincikensa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *