Monday, December 16
Shadow

Zafafan kalamai na barka da safiya

Yakai Kyakkyawan masoyi kuma abin so da kaunar rai da zuciyata, zan faranta ranka saboda na wayi fari tun afarkon farar safiyar nan kuma duk sana din kaunarka, domin ta hanyar turo sakon barka da safiya me kadai zesa ka fahimci cewa na kwana tuna da dadan kalamanka,

Kasani cewa zam samu damar baje kolin lakamai na’ agareka ne kawai tahanyar amsa sallamata agareka, mai taken alla lama’ alaika amabocin kwana da wuni tunanin kwa kwalwata, zanfi kowa farincin matukar sakona ya iso izuwa gareka, )

Yakai Kyakkyawn kuma abin riritawar zuciyata barkan ka da ganin wannan Kyakkyawr safiya mai tarin ‘albarka, hkk kauracewar wahala da wanzuwar farinci zai tabbata’ agareni ne matukar naji kuma nagamsu cewa katashi cikin koshin lafiya, mussaan ma’ ace tahanyar dawomin da amsar sakonane na gane hakan.


Wasu Sakonnin Barka Da Asuba Da Zaki Iya Turawa Masoyinki:

Yiwa masoyi sakon barka da asuba yakan sa masoyi walwala da natsuwa. Irin Wadannan sakonnin sukan sa namiji ya wuni da tunanin masoyiyarsa.
Ga wasu sakonnin nan;

1: Da fatan masoyina ya tashi lafiya. Kada ka cika sugar a shayin da zaka sha gudun kada zakinka dana sugar su maka illa abun kaunata,. (Na matan aure ne).

2: Da zanyi arba da kai a wannan safiyar da zan rabu da ciwon idon rashin ganinka danake fama dashi.

Karanta Wannan  Labarin soyayya mai ban dariya

3: Na kwanta da kewarka. Na kuma farka da soyayyar ka. Wannan yasa nake neman sanin yadda ka kwana ka tashi.

4: Babu abunda ke zuwa mini a rai sai daren karshe kamin kayi tayi. Da fatan ka tashi lafiya. (Na matan aure ne).

5: Da zaka karanci zuwaciyata, zaka fahimci ina tsananin tunaninka a wannan safiyar. Idan bazaka karanci zuciyata ba, ina fatan zaka karanta wannan sakon nawa na barka da asuba.

6: Hotonka dake bango dakin mu shine abunda idanuwana suka soma arba dasu a wannan safiyar. Hakan yake tuna mini irin sa’ar danyi cikin mata na samun miji Irinka. Barka da asuba. (Na matan aure ne).

7: Fadowa daga kan gado danayi shi yasa na fahimci gari ya waye. Sai dai faduwar tawa ya tabbatar mini da zamanka a birnin zuciyata. Da fatan ka tashi lafiya.

8: Gari ya waye, lokaci yayi da zaka tashi ka fuskanci nema bayan gaisawa da Allah (SWT). Kada kuma ka manta da masoyiyarka dake maka fatan Alheri ako da yaushe..

9: Ina kaunarka, amma kuma ina sonka, ina fatan kasancewa tare da kai har abada, ina burin ganin na zama uwar yaranka. Allah Ya bada sa’a idan an fita nema.

Karanta Wannan  Hirar soyayya masu dadi

10: Ina kwana ga mutumin da yake na farko abun tunawa a zuciyata ako wace safiya. Kuma mai sani farin ciki ako wacce rana.

Da fatan mata zasuyi amfani dasu domin sace zuciyar masoyansu.

SAKON BARKA DA SAFIYA

BARKA DA SAFIYA

Good Morning Text Messages

SAƘON BARKA DA SAFIYA MASU DAƊI

Aika Saƙon waya na ɗaya daga cikin hanya mafi inganci wajen saka budurwa shauki da nuna mata soyayya. Ko wanne daga cikin waɗannan saƙonnin Mata suna son samun irin su daga wurin samarin su, kuma zasu saka mace ta gane cewa saurayin ta yana tinanin ta kuma yana ƙaunar ta.

01
Idan Na Kalle ki, Ni Nasan Me Nake Ji, domin Farin cikin da nake shiga, ina Qaunar ki.

02
Gari ya Waye, sabuwar rana ta fara, Ina Farin ciki da Nishadi saboda ina da ke a cikin rayuwata. Good morning dear.

03
Barka Da Safiya, Kyakkyawa, kin Sakaltani da Kulawarki, gashi Yanxu bana Iya rayuwa idan bake, Ina Ƙaunar ki Sarauniyata.

04
Babban Farin cikina Shine idan na Tina Cewa ke Tawa ce har abada, Nima kuma naki ne. Barka Da Safiya Hasken Rayuwata.

Good Morning Love Messages

Karanta Wannan  Hirar soyayya

05
Barka Da Safiya Buduwar Zuciya ta, Kawai Tinanin ki ne yake Haska min Safiyata.

06
Barka Da Safiya Zuwa ga wacce take sani farin ciki, Ina Godewa Allah da samun ki a rayuwata.

07
Ina jin Soyayyar ki Wata Kyauta ce agareni da ban taba samun kyauta irin ta ba a rayuwata, my super lady. Good morning!

08
Kyakkyawa Ta, kece Abu mafi kyauwun tinani dake zuwa mini a tinani na da zarar na farka daga bacci, kawai ina son nace barka da safiya gareki Duniyata, kuma farin cikina.

09
Abubuwa kaɗan ne suke da daraja a wurina cikin wannan duniyar, ɗaya daga cikin su shine Murmushi ki, my priceless gift.

10
Congrats to me, saboda na Samu Mafi kyawu, Kulawa da Yarinyar da take Saurin Fahimta ta, kuma kece, my love. Good morning!

11
Yau nayi mafarki, Kin kawo mini ruwa mai sanyi tare da wani a hannun ki, wannan abun kuwa shine soyayya ta dana baki, ki riƙe shi kada ki sake. Barka da safiya sahibata.

12
Da Farko Ina Miki Sallama Irin Wacce Na Saba Miki a Kullum, Sannan Ina Miki fatan Alkhairi irin wanda na saba a kullum, kin tashi lafiya, Ya zuciyar ki take? Ta kasance lafiya, ko ta kasan

1 Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *