Friday, January 9
Shadow

Tsohon shugaban APC, Abdullahi Adamu da ake tunanin zai koma ADC ya sake yankar katin jam’iyyar APC

Tsohon gwamnan jihar Nasarawa, kuma tsohon Shugaban jam’iyyar APC, Abdullahi Adamu da ake yada cewa zai koma jam’iyyar ADC A yanzu ya yanki sabon katin jam’iyyar APC.

Hakan na kara tabbatar da cewa yana nan daram a APC

Karanta Wannan  Duk da Gwamnati na karyatawa, Amma ta tabbata cewa, an fitar da Ministan Kudi, Wale Edun da ya kwanta rashin lafiya zuwa kasar waje

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *