
Shugaban jam’iyyar APC, Nentawe Yilwatda yawa shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu Alkawarin samar masa kuri’u Miliyan 1 daga jihar Filato.
Ya bayyana hakane a wani taron siyasa da aka gudanar a jihar.
Ya bayyana jin dadi bayan da wasu ‘yan Adawa a jihar suka koma jam’iyyar ta APC.