Friday, January 9
Shadow

Kalli Bidiyon wani irin kara da jirgin saman Najeriya ke yi kamar na mota yayin da ya zo tashi

Wannan wani jirgin sama ne da ya rika kara kamar na tsohuwar mota yayin da ya zo tashi.

Daya daga cikin wadda suke cikin jirgin ce ta dauki Bidiyon inda tace sun tashi duk suna cikin tsoro.

Karanta Wannan  Arsenal zata hadu da PSG a Semi na Champions League

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *