
Wannan Dansandan Najeriyar ya dauki hankula bayan da aka ganshi ya kama wani me mota yana neman karbar cin hanci a hannunsa.
Me motar yace bashi da kudi a hannunsa amma yana da dubu biyar a account dinsa.
Dansandan ya cewa me motar su je POS a ciro kudin
Lamarin ya dauki hankula sosai.