Saturday, June 27
Shadow

Kalli Bidiyon: Dansandan kasar Ghana na ta shan yabo bayan da ya taimakawa wani me mota da kudi kyauta

Wannan wani Dansandan kasar Ghana ne da ya dauki hankula sosai a kafafen sada zumunta.

Dansandan ya taimakawa wani me motane da kudi suka kare masa kuma motarsa babu mai.

Dansandan ya bashi kudi kyauta

Hakan yasa ana ta yabawa dansandan saboda wannan abin kirki da yayi.

Karanta Wannan  Da Duminsa: Biyo bayan Barhazhanar Amurka na kawo hari Najeriya Me baiwa shugaban kasa shawara kan harkar tsaro, Malam Nuhu Ribadu da shuwagabannin tsaro sun yi ganawar sirri

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *