Saturday, January 10
Shadow

Da Duminsa: ‘Yan APC da magoya bayan Tinubu sun fito zanga-zangar neman Shugaba Tinubu ya sauke Wike a matsayin Ministan Abuja

Wasu ‘yan Jam’iyyar APC magoya bayan Tinubu da Shettima sun fito zanga-zangar neman shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya kori Ministan babban birnin tarayya, Abuja Nyesom Wike.

Sun bayyana hakan ga manema labarai a budaddiyar wasika.

Sun mikawa shugaban jam’iyyar APC, Prof. Nentawe Goshwe Yilwatda wasikar inda suka bukaci ya mikawa shugaba Tinubu.

Sun Zargi Wike da sukar jam’iyyar APC da yi mata zagon kasa.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Bill din NEPA yana cikin bashi da ake bin mutum idan ya mutum>>Inji Dr. Bashir Aliyu Al-Furqan

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *