
Dan kasar Dr. Congo, Lumumba VEA wanda ya rika tsayawa kyam kamar Gunki a duk sanda ake wasa da kasarsa an masa tayin ya tsaya a kasar Morocco ya zama jakadan AFCON amma yaki.
An masa tayin za’a rika bashi dala $2000 duk wasa amma yaki amincewa ya koma gida da tawagarsa ta kasar Dr. Congo din bayan an ciresu daga gasar AFCON.