
Rahotanni daga kasar Amurka na cewa, kasar ta ce ta fahimci hadda Musulmai ayyukan Tshàgyèràn Dhàjì na tabawa ba Kiristoci kadai bane.
Hakanan shugaban kasar Donald Trump ya bayyana cewa idan ba’a daina Khisan ba, zai iya sake kawo Khari Najeriya.
A baya dai, kasar Amurka ta kawo Khari Najeriya a jihar Sokoto.
A yanzu dai ana ta tsammanin wace jiha ce kasar ta Amurka zata kawowa Khari?
Wasu dai na cewa Jihar Borno.