Tsohon shugaban kasar Iran, Ahmadinajad ya shiga cikin masu neman takarar shugabancin kasar.
Hakan ya bayyana ne bayan da tsohon shugaban kasar, Ebrahim Raisi ya rasu a hadarin jirgin sama.
Ana sa ran cikin kwanaki 50 bayan rasuwar Raisi ne Iran zata samu sabon shugaban kasa me cikakken iko.