Sunday, January 11
Shadow

Kalli Bidiyon: Wasu yarbawa a Ibadan sun fito sunawa shugaba Tinubu yakin neman zabe

An ga taron wasu yarbawa a Ibadan da suka fito sunawa Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu yakin neman zabe.

Sun ce whi zasu zaba a zaben 2027.

Lamarin nasu ya dauki hankali inda akai ta zazzafar Muhawara.

Karanta Wannan  An samu babbar Baraka a jam'iyyar APC inda wasu suka fito suka ce basu tare da shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *