Sunday, August 16
Shadow

Kalli Bidiyon yanda ‘yan kasar Algeria suka tada rigima suka bi Rafali da gudu, bayan da Najeriya ta musu ci 2-0

Najeriya ta yiwa kasar Algeria 2-0 a wasan da suka buga a yau inda Najeriyar ta kai ga wasan kusa dana karshe.

Saidai bayan tashi wasan, abin bai yiwa ‘yan kasar Algeria dadi ba.

Sun fara lalata abubuwa a filin wasa.

jA wani Bidiyo kuma an gansu sun bi rafali da gudu, inda ake ta rirrikesu, shi kuma ya tsere.

https://twitter.com/i/status/2010067791903379891
https://twitter.com/i/status/2010059652789313607
Karanta Wannan  Wannan Tauraruwar fina-finan tace Pastor Chris Okafo ya aikata Alfasha da ita, ta ji dadi, ya gamsar daita, hakan yasa ta rabu da mijinta da zummar cewa zai aureta amma yanzu gashi ta ga Hotunan aurensa da wata mata sun bayyana

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *