Sunday, January 11
Shadow

Kalli Bidiyon irin gagarumar murnar da aka yi a jihohin Legas da Bayelsa bayan nasarar Najeriya akan Algeria

A jihohin Legas da Bayelsa dake kudancin Najeriya mutane da dama ne suka fito kan tituna suka nuna farin cikinsu da nasarar da Najeriya ta samu akan kasar Algeria.

An ga mutane akan titi suna ta rawa.

Karanta Wannan  Wannan Hoton Na shugaba Tinubu ya dauki hankula inda mutane ke cewa ya kamata a hukunta Telan da ya masa wannan dinkin

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *