Wannan wani dan kasar Algeria ne da aka gani yana nuna Bidiyon inda yake zargin an cucesu saboda sun samu Penalty amma aka hanasu.
An ganshi yana gayawa wasu ‘yan matan Najeriya hakan.
Wasan na jiya dai Najeriya ta yiwa kasar Algeria ci 2-0.