
Rahotanni sun bayyana cewa, Kaftin din kungiyar kwallon kafar Najeriya, Wilfred Ndidi ba zai buga wasa da Najeriya ba a wasan kusa dana karshe da zasu buga da kasar Morocco ba
Hakan ya biyo bayan dakatarwar wasa daya da aka masa bayan samun katin gargadi har guda biyu.