Sunday, January 11
Shadow

Kalli Bidiyon:Yanda ta kaya bayan da sojoji suka kama wani dattijo sanye da hular sojoji

Sojojin Najeriya sun kama wani Dattijo da Hular Sojoji.

Inda suka tareshi suka gaya masa cewa ya daina saka ta saboda shi ba jami’in tsaro bane.

Karanta Wannan  An bayyana Gwamnoni 2 dake son shiga jam'iyyar ADC

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *